Labarai
Innalillahi :An Kashe Hanifa yarinyar da anka sace yau kwana 46
Advertisment
Yanzu nan majiyarmu ta hausaloaded ta samu labari daga wani fitacen marubuci a Facebook Abba Gwale ya tabbatar da mutuwarta a shafinsa na sada zumunta.
“Yanzu mukayi waya da ‘yar uwar yarinyar nan Hanifa, ta tabbatar min da cewa an samu gawarta bayan an ji mata ciwo.
Yau kwana 46 da sace Hanifa, bayan ta dawo daga makaranta. Kuma anyi mata Sallah an binne ta Kamar yadda addinin musulunci ya tanada.”