Labarai
Tonon Silili : Wannan Itace Wayar Da Ankayi Da Bafadaden Sarkin Kano Inda Yace Korona Karya ce (Saurara Kaji)
Advertisment
Wannan itace wayar da daya daga cikin fadawan sarkin kano wanda a cikin zakuji yadda ta kaya.
Wanda zaku fahimci cewa cutar Korona a jahar kano cuku cuku ne.
Wanda tashar Youtube mai suna Brothers tv na wallafa sautin murya ga shi nan ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com