Labarai

Bidiyo: Kalli Bidiyon Yadda Sojoji Suka Kifar Da Gwamnatin Mali

Advertisment

Cikin bidiyo Yanda sojojin Kasar Mali suka hambarar da gwamnatin shugaba Boubakar Keita bayan harbe-harben bindiga, sannan suka cafkeshi suka tafi dashi

A yau Alhamis Maigirma shugaban Kasarmu Nigeria Muhammadu Buhari Maigaskiya ya shiga cikin sahun shugabannin kungiyar ECOWAS wajen sukar matakin kifar da gwamnatin Mali

Shugaba Buhari ya umarci sojojin da su gaggauta barin mulki, sannan su saki shugaban kasar Boubakar Keita bayan sun tilastashi ya ajiye mulki

Shugaba Buhari yace babu abinda matakin sojojin Mali zai haifar face rura wutar rikici wanda zai iya jefa sauran kasashen dake yammacin Afirka cikin babban barazana

Allah Ka kawo mafita na alheri.

Ga bidiyon nan zaku iya kallo wanda har wa yau shafin Datti Assalafy ne ya kawo shi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button