Kannywood
Masha Allah ! Mansurah Isah Wajen Baiwa Mabukata Abinci (Kalli Hotuna)
Advertisment
Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Matar Sani Musa Danja, wato Mansura Isah, kenan ta ke rabawa mabukata abincin Azumi a yammacin yau Lahadi.
Mansura, ita ma tana cikin jerin matan soshiyal Midiya da ke nemawa marasa lafiya da gajiyayyu taimako a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com