Kannywood

A Yau Adam A zango Ke Murna Shekara Daya Da Aure kuma Yayi Magana Mai Daukar Hankali

Advertisment

A yau ne jarumi kuma mawaki adam a zango ke murna shekara daya da aure sa safiya .a madadin Ceo Hausaloaded da mabiyanta na taya shi ko muce muna taya su mura aurensu.

Wanda a cikin wannan yayi wani kalma mai ban mamaki wanda ga bayyanin nan sa wanda ya baiwa mabiyasan bada amsa.

INA GODIYA GA S.W.T DAYA BAMU IKON CIKA SHEKARA GUDA DA AURE!! ALLAH YA KARA MANA ZAMAN LAFIYA DA KWANCIYAR HANKALI!! SAI DAI BAZA’A BARNI A BAYA BA KWANAN NAN ZANYI WUFF DA………………………..fill in the gab please  “ Wanda idan kaima kema nada amsa zaku iya shiga a shafinsa na instagram.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button