Kannywood
An Farrah!!! Karanta Martani Mai Zafi Da Deezell Yayi Akan Masu Yada Cewa shine Ya Yada Videon Tsiraicin Maryam Booth
Advertisment
Bayan irin yada jita jita da mutane keyi a soshiyal midiya na cewa mawaki Deezell ne yayi wannan aika aika.
Shima shine yayi rubutu mai zafi da kuma hikima da cikin kalamansa na a daina danganta shi da fitar da wannan bidiyo da ke yawo na jaruma maryam booth.
Wanda shine shafin Hausaloaded tayi kokari wajen samu mu muku wannan martanin daga shafin mawakin a instagram.
Allah ya kiyaye gaba amen.
Ga maganarsa a cikin hotuna.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com