Kannywood

Mutuwar Kamal Aboki tayi matukar girgiza yan Tiktok

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Yanda Mutuwar Kamal Aboki Ta Girgiza Tiktok, Anaci Gaba Da Jimamin Mutuwar Dan Barkwancin Nan, Kamal Aboki. Wanda Ya Rasu Sanadiyyar Hadarin Mota Ta Hanyarsa Na Kano Zuwa Maiduguri.

Mutuwar Kamal Aboki tayi matukar girgiza yan Tiktok
Mutuwar Kamal Aboki tayi matukar girgiza yan Tiktok

Kamal Aboki Mutum Ne Da Yayi Suna Sosai Wajen Harkar Barkwanci Musanman Ma A Shafin Tiktok, Rasuwar Tashi Ta Girgiza Daukakin Mutanen Tiktok Musanman Ma Wanda Suma Suke HarKa Irin Tashi na Nishadarwa Da BarKwanci.

Jimamin Mutuwar Tashi Bata Tsaya Iya Yan Tiktok Ba, Hatta Jaruman KannyWood Da Mutane Wanda Suke Harka Dashi Da Kuma Mabiyansa A Shafukan Sada Zumunta Suma Mutuwar Ta Tabasu Sosai.

Muna Fatan Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Kuma Gafarta Mishi.

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button