Kannywood
An zo Gurin ! Karanta Ana Zargin Mawaki Deezell ne Ya Fitar Da Videon Tsiraici Na Maryam Booth
Advertisment
Bayan irin tuhume tuhumen da ke yawo da cewa ana zargin mutum biyu masu akala da wanda ya fitar da wannan bidiyo.
Shine shafin Hausaloaded yayi kichibis da wadanan hotuna da suke yawo Soshiyal midiya da suke zargin mawakin arewa wato Deezell ne ya fitar da shi saboda sunyi sunyi alaka da jarumar a shekarun da na gabata.
Ga waɗanda hotuna.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com