Kannywood
Film Trailer : MATI A ZAZZAU Staring: – Rahama Sadau,Sadiq sani Sadiq,AproDija, A zango, jamila Nagudu, Momo and other’s
Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota kalon fina finai a yau jaruma rahama sadau ta fitar da tallae shaharren film din nan mai suna Mati a Zazzau a shafin ta na Youtube.
Wannan film samu manya manyan jarumai kamar haka:-
Adam a zango
Saddiq sani sadiq
Rahama Sadau
Jamila Nagudu
Aminu shariff momo
Rabiu Rikadawa
Apro Dija (mawakiyar Kuduncin Nigeria)
Da dai sauransu
Ku sha kallo lafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com