Yan bindiga
-
Labarai
yan bindiga sun ƙone mace mai shayarwa da ƴarta a jihar Sakkwato
Mutane da dama sun rasu a wani rikicin daukar fansa bayan harin da ’yan bindiga a yankunan Karamar Hukumar Tangaza…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga sunyi awon gaba da yan matan amarya biyar ana cikin shagalin biki
Wasu ƴan bindiga sun kutsa kai cikin wani garin da ake kira da Sukola dake a karamar hukumar Bakori ta…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga sun kashe mutun hu’du mun Kuma sace mutun talatin a jihar sokoto
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Giyawa da…
Read More » -
Labarai
Wasu matasa sunyi garkuwa da iyalan yan bindiga a jihar Zamfara
Abubuwan harka tsaro kullum ci baya take a arewacin Nigeriya musamman arewa maso yamma na yan bindiga inda anka tashi…
Read More » -
Labarai
Yanzu -yanzu : yan bindiga sun saki bidiyon da sunka yiwa sojoji kisan gilla (bidiyo)
Wasu gungun barayi ‘yan ta’adda a kauyen Kundu dake kusa da garin Zungeru karamar hukumar Wushishi jihar Niger sun yiwa…
Read More » -
Labarai
Sojoji sun samu nasarar karbo mutune 9 daga yan ƴan bindiga a Zamfara
Yanzu nan majiyarmu ta hausaloaded ta samu wani labari mai dadi wanda tabbas wannan abin aya bane wanda hukumar sojoji…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga sun kashe ‘yan uwa hudu bayan sun karbi kudin fansa – wata ‘yar Najeriya ta bayyana
Wata bafulatani ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe ‘yan uwanta hudu bayan sun karbi kudin fansa. Matar ta bayyana…
Read More » -
Labarai
Yan Bindiga Sun Halaka Tsohuwa Mai Shekaru 120 A Sakkwato
A ranar Talata ‘yan bindiga sun halaka wata tsohuwa mai shekaru 120 da wasu biyar tare da kone gidajensu tare…
Read More » -
Labarai
Innalillahi wa’inna ilaihi Raji’un : Yadda Yan ta’addan suke azabtar da wata tsohuwa a Zamfara (bidiyo)
Sheikh Murtala Bello sokoto ya wallafa wani bidiyo da san bindiga sukeyiwa wata tsohuwa bulolo kuna dukarta da zagin maya…
Read More » -
Labarai
(Bidiyo)Karfin hali sata a gidan yan’ bindiga: Masu garkuwa sun kama barawo dake yi masu sace-sace a gidajensu
Wasu gungun yan bindiga a kauyen Kilili na jihar Katsina sun kama wani matashi da suka ce baraw0 ne dake…
Read More »









