Yan bindiga sun kashe ‘yan uwa hudu bayan sun karbi kudin fansa – wata ‘yar Najeriya ta bayyana
Wata bafulatani ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe ‘yan uwanta hudu bayan sun karbi kudin fansa.
Matar ta bayyana hakan ne ta shafin Twitter a daren Lahadi, 25 ga Disamba, 2022.
‘Yan bindiga sun kashe ‘yan uwa hudu bayan sun karbi kudin fansa a yau, abin bakin ciki ne da buga wannan rubutu, Allah Ya gafarta musu, Allah Ya gafarta musu.
Ta wallafa a shafinta na Twitter.
A wani labari: Mahaifiyar Bola Tinubu ta kasa Zama a kasar ne London domin bata Jin sautin Kiran Sallah ~Cewar Sheikh Kabiru Gombe
A wani gajeran Bidiyo dake yawo a kafafen sada zumintar zamani an hango sheikh Kabir Gombe Yana bayyana Darajojin Mahaifiyar Tsohon Gwamnan jihar lagos Kuma Dan takarar neman Shugabancin Nageriya a karkashin jam’iyar APC Mai Mulki.
Gombe Yana Mai cewa a Lokacin da suka ziyararci Bola Tinubu a jihar lagos bayan Mahaifiyar sa ta rasu Sheikh Abdullahi Bala lau yayiwa Tinubu wa azi inda ya kwadaita Masa irin romon dake cikin sadakatul-jariya cewa yanzu tunda Mahaifiyar sa Allah ya karbi ranta to abinda zaiyi shine ya Gina mata rijiyoyi ko masallatai amatsayin Allah ya Kai ka’dan kabarinta