Yan bindiga
-
Labarai
Nasara Daga Allah: Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta cafke tsohon sojan da ke baiwa ‘yan ta’adda makamai (bidiyo)
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun cafke wani tsohon soja da ke baiwa ‘yan ta’adda makamai a jihohin Kaduna,…
Read More » -
Labarai
Yan Bindiga Sun Kai Hari Birnin Tarayya Abuja
Wani rahoto ya bayyana yadda ‘Yan bindiga suka yiwa karamar hukumar Mulki ta Gwagwalada dake Birnin Tarayya Abuja tsinke, inda…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Masha Allah Yadda Sojojin Najeriya sun kayiwa yan bindiga lodin kwance
Masha Allah sojojin kasar Najeriya sun samu nasarar wanda Allah ya basu Sa’a. Yan ta’adda Sun fara zuwa hannu daga…
Read More » -
Labarai
Sai da anka biya naira Miliyan ₦100M kudin Fansa Kafin a Sako Manajan Bakin Noma
Ƴan bindigar da suka kai hari kan jirgin kasan dake zirga zirga tsakanin Abuja zuwa Kadunan Najeriya sun karbi diyyar naira…
Read More » -
Labarai
Wadanda suka kai hari jirgin Abuja-Kaduna sun saki bidiyo, sun ce ba kudi suke bukata ba
Yan ta’addan da suka kai hari jirgin kasan Abuja-Kaduna sama da mako daya sun saki bidiyonsu na farko tun bayan…
Read More » -
Uncategorized
Yanda Ƴan Ta’adda Ke Saka Ƴara Ƙanana Harkar Ta’addanci Tare Da Koya Masu Yi Ma Mata Fyaɗe Idan Sun Yi Garkuwa Da Su
Jami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge wanda ake zargin yan ta’adda…
Read More » -
Uncategorized
Sautin Murya] Allura ta tono galma dan majalisa ya bude aiki akan matsalar tsaron sokoto
Dan majalisar mai walkitar isah da sabon hon Aminu Goza ya fadi cewa sunkai korafe korafe akan abubuwan yayi musu…
Read More » -
Labarai
AL’AJABI: Ɗaya da ga cikin ɗaliban Bethel da a ka sace ya ce ya fi jin daɗin zama da ƴan fashin daji/yan bindiga
Ɗalibi ɗaya tilo da ya yi saura a hannun ƴan fashin dajin da su ka yi garkuwa da ɗalibai 121…
Read More » -
Labarai
Yan Bindiga Sun Kashe Mata Da Yara Kusan 20 Ana Tsaka Da Sallar Juma’a A Kauyukan Zamfara
Wasu ’yan bindiga sun kashe akalla mutum 20, yawancinsu mata da kananan yara a Kananan Hukumomin Bungudu da Tsafe da…
Read More » -
Labarai
Sai da muka kaiwa ƴan bindiga Naira N500,000 da kiret 6 na Giya kafin su saki ɗan uwan mu
Mukhtar Ibrahim ya gamu da tsautsayin faɗawa hannu ƴan bindiga tun a watan Nuwamba a titin Kaduna-Abuja. Tun a wancan…
Read More »




