Labarai
-
Sojojin Nijar sun yi luguden wuta kan fararen hula bisa kuskure
Gwamnatin rikon kwaryar mulkin sojan Nijar ta sanar da hallaka fararen hula a ‘yan kasar bisa kuskure a lokacin da…
Read More » -
Gwamnatin Kaduna ta dauki ma’aikata aiki a Jami’ar KASU, taki biyan su albashi na tsawon shekaru uku
Wasu malamai da ma’aikata a Jami’ar jihar Kaduna KASU sun koka da yadda suka ɗauki tsawon shekaru uku suna aiki…
Read More » -
Abin a yaba : Buhari ya gwangwajewa wani masoyinsa da mota da buhun Shinkafa biyar
Wani masoyin buhari kuma dattijo ya samu ziyarar toshon shugaban kasa Muhammadu buhari a garin daura inda ya samu goma…
Read More » -
Har yanzu babu dattijon da ke son talakan Nijeriya kamar Buhari – sani zangina
Kamar kullum jaridar Dclhausa hausa ta samu tattaunawa da wani masoyin tsohon shugaban kasa Muhammadu buhari tare da mai gabatarwa…
Read More » -
Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin jahar katsina Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake kamar…
Read More » -
Zamu hana yin bara a jihar Katsina saboda tana ƙasƙantar da musulmi – shugaban hukumar Hisbah
Hukumar Hisba a jihar Katsina ta ja kunnen iyaye akan su kula da yaransu, kuma su ja kunnensu kafin su…
Read More » -
Ƴan bindiga aun bude wuta kan motoci aƙalla 25, hanyar zuwa cin kasuwa
Wasu ƴan bindiga sun bude wuta kan motocin da suka fito daga garin Mai Dabino zuwa ‘Yantumaki a karamar hukumar…
Read More » -
Masarautar Idoma ta rage farashin sadakin aure saboda tsada rayuwa
Majalisar Sarakunan Gargajiya ta yankin Idoma a Jihar Benue ta soke wasu al’adu sannan ta yiwa wasu al’adunta kwaskwarima saboda…
Read More » -
Ganwo ya birkice da dame : Uwar adashe ta samu tabin hankali ranar kwasa
Hankula sun tashi a garin Abba bayan ƙwaƙwalwar uwar adashe ta daina aiki ta rasa tunanin ta, ba za ta…
Read More » -
An bindige Limami a bakin kofar masallaci a Amurika ya rasu
Wani limamin da aka harba jiya Laraba a ƙofar wani masallaci a birnin New Jersey ya rasu, An bude wuta…
Read More »









