Labarai
-
Jerin jadawalin Farashin kayan Abinci Yake A wannan mako a wasu Kasuwanni a arewacin Nijeriya
Jerin yadda farashin Abinci yake a 10/01/2024 dake wasu kasuwannin jihar Katsina Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake…
Read More » -
Ɓarayin Daji Sun Ƙona Motar Kayan Amare A Jihar Katsina
Yadda ɓarayin daji suka tare motar kayan Amare tsakanin ƙaramar hukumar Jibia zuwa ƙaramar hukumar Batsari jihar Katsina. A daren…
Read More » -
Kotun Kolin Nijeriya za ta yanke hukunci kan shari’ar Abba da Gawuna ranar Juma’a
Kotun Kolin Nijeriya ta ce ranar Juma’ar nan za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Jihar Kano tsakanin Abba Kabir…
Read More » -
Da Kaina Zan Jagoranci Gurfanar da Waɗanda Ake Zargi Da Cin Hanci da Rashawa – Sabon Shugaban ICPC
Sabon Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, Dr. Musa Adamu-Aliyu (SAN), ya sanar da wani…
Read More » -
Za’a Samu Daidaiton Farashin Sukari da Sauran kayayyakin Masarufi Kafin Watan Ramadan – Ministar Kasuwanci
Ministar masana’antu, Kasuwanci da zuba jari, Dr Doris Uzoka-Anite, tace manyan matatun mai a fadin kasar nan sun ba ta…
Read More » -
ZARGIN ALMUNDAHAH DA KATUTU DA HAKIN AL’UMMA: EFCC ta riƙe fasfunan Betta, Sadiya da na Halima
PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa EFCC ta tsare Sadiya, tsohuwar Ministar Ayyukan Agaji da Jinƙai, bisa zargin gidogar Naira…
Read More » -
Wani Matashi ya kirkiri injin ban ruwa noma rani da baya bukatar hasken rana ko man fetur
Matashin mai suna Malik Muhammad Kumo, ɗan asalin jihar Gombe ya zabi samar da injin bayin ne domin hucewa al’ummar…
Read More » -
Manyan Mata 10 Da ake zargin Badakala Ta Dabaibaiye Kujerunsu
Wasunsu zargin ne ya yi sanadin rabuwarsu da kujeru, wasu kuma bayan sun sauka ne, wasu kuma har yanzu tsuguno…
Read More » -
‘Yan Sanda Sun Cafke Buhunan Tabar Wiwi 45 A Jihar Katsina
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina karkashin jagorancin CP Aliyu Abubakar Musa, tayi nasarar kama wani matashi da ake zargin…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : An dakatar da Ministan jinkai Dr Betta Edu
A daidai lokacin da ya sha alwashin tabbatar da gaskiya da gaskiya da rikon amana a cikin tafiyar da mulkin…
Read More »









