Labarai
-
Kwaɗayi ko Rashin imani : An kama barayin janareton masallaci a Kaduna
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun yi nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da satar…
Read More » -
FARA AIKIN MATATAR ƊANGOTE: Abubuwan da ake sa ran samu daga matatar
Matatar Ɗangote ta fata tace dizal da man jiragen sama. Haka dai wata sanarwa ta bayyana daga masana’antar a ranar…
Read More » -
Makaho kuma kurma da ke sana’ar fawa a garin Jos
Wani bawan Allah mai suna Muhammadu zubairu dattijo ne da yake da shekaru a duniya wanda yake sana’ar fawa duk…
Read More » -
Farashin Shinkafa da Gyaɗa yayi tashin gwauron zabi a Wannan mako
Kasuwar garin Dandume,ga yadda farashin sa yake kamar haka; 1- Buhun masara ja – 47,000 Fara – 47,000 2- Buhun…
Read More » -
Tinubu ya dakatar da shirin N-Power da wasu shirye-shiryen rage radadin talauci
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da dukkan shirye-shiryen da ake gabatarwa karkashin Hukumar Kula da Shirin Tallafa wa…
Read More » -
Ina taya Abba Kabir murna kan nasarar da ya samu – Atiku Abubakar
Jagoran adawa a Najeriya, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya taya gwamnonin jihohin da suka…
Read More » -
kotu ta tabbatar wa gwamna Dauda kujerar gwamnan Zamfara
Matawalle ya sha ƙasa a kotun Koli, kotu ta tabbatar wa gwamna Dauda kujerar gwamnan Zamfara Kotun Koli ta tabbatar…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP ya isa harabar Kotun ƙoli da za ta yanke hukunci kan…
Read More » -
Ɗalibi ya baiwa tsohon malaminsa kyautar mota da kudin sayen mai na shekara
Dakta Dominic Nwankwo, tsohon dalibi a makarantar St. John Bosco Seminary, Isuaniocha, karamar hukumar Awka ta Arewa a jihar Anambra,…
Read More » -
Ƴan bindiga sun kai wani ƙazamin hari wanda yayi sanadiyar rasuwar rayuka da yawa a kastina
Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kashe Mai gari da ɗansa da wasu mutune taƙwas a kauyen Kukar Babangida…
Read More »









