Labarai
-
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Garin Mahaifar Ministan Tsaro, Sun Yi Garkuwa Da Sama Da Mutane 50
Da sanyin safiyar Juma’a ne wasu gungun ‘yan ta’adda suka mamaye garin Maradun hedikwatar karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara…
Read More » -
An Harbe Kwamandan Sojoji Har Lahira A jihar Kastina
’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji da ake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon…
Read More » -
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin Samar da aiki ga matasan Miliyan biyu kafin shekarar 2027
Ministar Al’adu da kirkire kirkire a Bangaren tattalin arziki Hannatu Musa Musawa ce ta bayyana hakan a Taron karawa juna…
Read More » -
‘Yan bindiga sun hallaka shugaban jam’iyyar APC a jihar Katsina
Wasu mahara da har lokacin hada wannan labarin ba a tabbatar da adadinsu ba, sun bindige Malam Sai’idu Jikan Basa…
Read More » -
Jadawalin farashin Kayan abinci a wannan mako a wasu kasuwanin jihar Katsina
Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin jihar Katsina Farashin Masara ya fara yin sauƙi a wasu kasuwannin…
Read More » -
Dangin Amarya sun hallaka dan bindiga,kokarin dakile garkuwa da mutane
‘Yanwata uwan wata amarya da gungun fasinjoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da wani dan ta’adda a jihar Zamfara. PR…
Read More » -
EFCC ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman Nijeriya hadi sirika
EFCC ta ce nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da Sirika tare da ɗan’uwansa Abubakar a gaban kotu…
Read More » -
Hotunan Makarantar firamare mafi Tsada A Najeriya, Ana biyan Naira Milyan 42m a matsayin ku’din makaranta a shekara
Charterhouse Dake Jihar Legas, sabuwar makarantar firamare da aka kaddamar a Lekki tare da karatun sakandarenta wanda ke karbar N42m…
Read More » -
Ɗangote Zai Gina Katafaren Kamfanin Siminti A Jihar Gombe
Shahararren dan kasuwa kuma mai arzikin Afrika na daya, Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin gina kamfanin siminti a jihar…
Read More » -
Saduwa da Mace yana ƙara mata kwarjini, lafiya da nishadi – Sheikh Abdallah G/kaya
A sheikh Dr. Abdallah gadon kaya yana bayyani a cikin wani karatu na fadin fa’idodi na saduwa da iyali yana…
Read More »









