Labarai
-
Gwamnatin Buhari da ta shuɗe bata da Hannu A kalubalen da muke fuskanta A Halin Yanzu – Kashim Shettima
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya jaddada cewa Gwamnati mai ci zata dauki dukkan nauyin kalubalen da ta fuskanta tun…
Read More » -
Gaskiyar labarin abin da ya faru da satar ƴara da ƴar sanda tayi daga Sokoto zuwa Abuja
Labarin satar yara da wata yar sanda tayi daga jihar Sokoto zuwa abuja domin ta sayar da su, wani mai…
Read More » -
Sheikh Daurawa ya bayyana yadda jami’an gwamnati sunka fitar da Murja kunya
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana yadda wasu jami’an Gwamnati da ya ce ba…
Read More » -
Labari mai daɗi: Farashin abinci ya Rage sosai a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Farashin Abinci ya samu ragi kashi Ashirin cikin Ɗari a kasuwannin Katsina Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake…
Read More » -
Alherin da na samu bayan wakar da Rarara ya yi min – Fatima Mai Zogale
Fatima mai zogale wadda take yarinya ce a wajen aikin Hajiya Aisha ta samu farin jini bisa ta dalilin wakar…
Read More » -
Audu bulama bukarti yayi kira da babba murya, gwamnati ta gaggauta biyan N-power
Babban lauya Audu bulama bukarti yayi kira ga gwamnatin tarayya akan alawus da ake biyan matasa Naira dubu talatin wanda…
Read More » -
Gwamnan jihar Edo, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar daga N40,000 zuwa N70,000 – Godwin Obaseki
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikata a jihar daga N40,000 zuwa N70,000. Gwamnan ya…
Read More » -
Dalilin Da Ya Sa Muka Cire Tallafin Mai – Bola Ahmed Tinubu
A shekarar da ta gabata jim kadan bayan da aka rantsar da shi, Tinubu ya cire tallafin mai da gwamnati…
Read More » -
Mata ta kai ƙarar mijinta kotu ya sake ta dalilin hadarin mota
Rashin zaman da alkalin kotun Shari’a Musulunci ta daya ta Magajin Gari da ke a Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa,…
Read More » -
Martani : Tabbas an kore ni a dalilin wakar Rarara – Fatima Mai Zogale
A yan kwana kin nan dauda kahutu rarara ya fitar da wakar mai zogale wanda nan take anka fara samun…
Read More »









