Labarai
-
Ma’aurata zallah : ta yarda zaki tayar uwar gida zata motsa sha’awar mijinta ko da bai da ita
A yau shafin na mu zai zo muku da yadda uwargida za ta ja hankalin maigida a lokacin da take…
Read More » -
Katsina na duba yiwuwar fara daukar mata a kwalejinta ta horar da kwallo
Kwalejin horar da kwallon kafa ta jihar Katsina za ta fara daukar mata don horar da su kwallon kafa a…
Read More » -


’Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka 10 a jihar Kaduna
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu…
Read More » -


Halin Da Mata Ke Shiga Sakamakon Rashin Samun Gamsuwa Daga Mazajensu
Akwai mata da dama masu fuskantar matsaloli na rashin samun gamsuwar jima’i daga wajen mazajensu a wannan zamani da ba…
Read More » -


Ƴan bindiga sun hallaka mutane 24 a jihar Katsina
Kimanin mutane 24 ne aka ce an hallaka tare da jikkata wasu da dama a wani sabon hari da ‘yan…
Read More » -


Lauyan Abduljabbar ya nemi a biya shi Naira Miliyan ₦20 saboda ɓata masa Lokaci da an kayi
Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ƙarƙashin masu Shari’a Aisha Mahamud, da Nasir Saminu, sun sanya ranar 9 ga…
Read More » -


Ana barazanar daina kai tumatur daga arewacin Najeriya zuwa kudu
Kungiyar dillalan tumatir da hadaddiyar kungiyar masu safarar kayan abinci da dabbobi ta Nijeriya, na barazanar daina kai tumatir a…
Read More » -



Gwamna Radda ya zargi wasu jami’an gwamnati da Jami’an tsaro da taimakawa ‘yan bindiga wajen yaki da matsalar tsaro a Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya zargi wasu jami’an tsaro da jami’an Gwamnati da taimakawa ‘yan bindiga wanda…
Read More » -


Romon dimokuraɗiya : Sanatan kano Rufai hanga ya bada tallafin tukwane da likkafani
Sanatan Kano ta tsakiya Sanata Rufa’i Hanga ya tanadi wadannan Tukwane da Likkafani don rabawa makabartun da ke kananan hukomomin…
Read More » -


Najeriya ta karbi rancen da ya kai naira triliyan 11 a cikin watanni 4 Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta karbi rancen kudaden da suka kai naira triliyan 11 ta hanyar gwanjon takardun bankuna da ake kira…
Read More »
