Labarai

Khalifa Aminu ya bayyana yadda na’urar da ya kirkira zata taimaka makaho yayi tafiya babu dan jagora

Engr Khalifa Aminu Matashin yaro dan asalin jihar kano wanda munka kawo muku rahoton sa cikin hotuna a yau munzo muku da hirar da gidan rediyo na premier radio nayi fira da matashin yaron.

Engr Khalifa wanda yake matakin karshe a makarantar sakandare ya bayyana yadda wannan na’urar zata taimaka makafi da sautin kara ma’ana akwai abu a gabansa wanda sautin kuma bazai cutar da shi ba.

Engr Khalifa yayi kire kire da dama wanda har ya fara koyawa kanensa baiwar da Allah yayi masa.

Ga bidiyon nan ku saurara.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button