Satar yara : An kama matashin yaro da satar yara biyar 5


Kamar yadda na ga wannan labari marar dadi, ance wannan Matashi dan kabilar lnyamurai ne wanda ya fito daga jihar Anambra yazo Arewa da zama
Babu abinda yake yi sai satar yaran Musulmai, an kamashi a wani checkpoint a Jihar Nasarawa ya sato yaran Musulmai daga garin Jos zai kaisu Jihar Imo a can yankinsu na inyamurai kamar yadda ya shaidawa jami’an tsaro bayan an kamashi
Majiyarmu ta samu labarin daga Datti Assalafiy ya ruwaito labarin.Sannan ance da aka duba asusun ajiyar kudinsa na banki an samu makudan kudade, wanda hakan ke nuni da cewa akwai manyan da suke daukar nauyinsa yana wannan bakin aikin
Anan ne ya kamata ‘yan Arewa suyi abinda ya dace wajen daukar kowani irin mataki akan masu satar yaran mu, kuma irin wannan labarin ne ya kamata ya zama abin yayatawa tare da aika sakon gargadi ga masu iko da Kasar
‘Yan ta’adda basu kyalemu ba, lnyamurai sun zo Kasarmu sun zauna suna cin amanarmu ta hanyar sace mana yara suna kaiwa ana yankunan su ko kuma a canza musu addini, gaskiya bai kamata ayi shiru ba
Yaa Allah Ka mana maganin lnyamurai masu satar yaran mu, Ka tona musu asiri, Ka bamu sa’a a kansu.
Ga hotunan su nan