Labarai
-
Sauƙin sai ALLAH: Farashin Kayan abinci na tashin Gwauron zabi a wasu kasuwannin arewancin Najeriya
Farashin kayan Abinci sauƙi sai ga Allah a kasuwannin jihar Katsina kamar yadda majiyarmu ta samu rahoto daga Katsina post.…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano ya bada umarnin kama tsohon Sarkin Kano Aminu Bayero
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a kama tsigaggen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero cikin…
Read More » -
Karagar mulki: ana yunkurin mayarwa Aminu Ado Bayero Rawaninsa
Ana zargin dawo da Aminu Ado Bayero cikin Masarautar Kano da sanyin safiyar Asabar din nan bayan tube rawaninsa da…
Read More » -
Ta yadda zaka cika Tallafin Dalibai karanta ƙaidojin yadda abun yake
Kirkirar Account: 1. Ziyarci 2. Danna “Aiwatar Yanzu” 3. Danna “Fara” 4. Amsa tambayoyi kuma danna “Eh, Ni ɗan Najeriya…
Read More » -
Matsalar Najeriya: Ya kamata a yi wa Tinubu uzuri, Nijeriya ba za ta gyaru a dare daya ba – Sarkin Kano Sanusi
Sabon Sarkin Kano Muhammad Sanusi 2, ya ce akwai bukatar ‘yan Nijeriya su fuskanci gaskiya kada a rude su, domin…
Read More » -
Asalin abin da yasa Ganduje ya cire sanusi Lamido – Ali baba fagge
Ali baba ya fadi cewa abin da ya fara ɓata mana rai sallah idi da za’a yi an ka kira…
Read More » -
Yanzu Yanzu : An tabbatar da Sanusi Lamido Sanusi II a matsayin sabon sarkin Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da mayar da Muhammadu Sanusi II a matsayin sarkin Kano. Gwamna ya…
Read More » -
Bashir Ahmad ya magantu kan rushe masarautun Kano da majalisar dokokin kano nayi
A yau din nan ranar talata majalisar dokokin jihar kano ta rushe masarautun Kano da anka kirkira a karkashin gwamnatin…
Read More » -
Yanzu Yanzu : Majalisar Dokokin Kano Ta Rushe Masarautun Da Ganduje Ya Kirkiro
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta amince gyaran dokar da ta samar da sabbin masarautu a jihar tare da rushe masarautun…
Read More » -
Wani matashi ya ƙirkiri na’urar da makahon da baya gani, zai iya tafiya bada dan jagora ba
Wani matashin yaro mai suna khalifa aminu dan jihar kano ya kirkiri na’urar da zata taimawa makaho dari bisa dari…
Read More »









