Labarai
-
Yadda Ake Zaba Wa ‘Ya Mace Miji Ana Haihuwarta A Kabilar Eggon
Batun aure a wannan kabila kuwa, a iya cewa tun ranar gini, ranar zane. Domin kuwa, yadda al’adarsu ta shimfida…
Read More » -
Ana Zargin Hukumar Kwastan Da Yin Dirkawa wata Budurwa cikin shege (bidiyo)
Bayani Daga Bakin A’isha Ɗahiru, Wadda tayi zargin Wasu Jami’an Kwastan da yin Lalata da ita Har aka yi Zargin…
Read More » -
Shugaba Buhari ya Kori Ministocin shi biyu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Kori Ministan Noma Mohammed Sabo Nanono, da kuma takwaran shi Mamman Saleh na fannin wutar…
Read More » -
Bidiyo : Fitsarar da ake a Tiktok wani Dan tiktok yayi wani mafarki Mai Ban Tsoro
Inna lillahi wa inna alaiahi Rajuun A daren juma’ar nan Wannan wani mabiyin manjahar tik tok yayi wani mumuman mafarki…
Read More » -
Mufti Menk Ya Yi karin Haske Game Da Hotonshi da Jaruma Dake Yawo a shafukan sadarwa
A cikin makon nan ne dai aka dinga ganin hotunan fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan wanda yake bi kasa-kasa domin…
Read More » -
Prof Ibrahim Maqari Ya Maka Dr Abdallah G/Kaya A Kotu
Daga karshen al’amari Sheikh Professor Ibrahim Maqari babban Limamin Masallacin juma’a na kasa dake Abuja, Ya shigar da karan ‘dan…
Read More » -
Ganduje ya gafarta wa matar da ta kashe mijinta a Kano
Gwamnan Kano da ke arewacin Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa wata mata da aka daure a gidan gyaran…
Read More » -
Abin da ya sa bama kama ƴaƴan masu galihu – Hisbah
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan zargin da ake mata na bada fifiko kan hukunta marasa…
Read More » -
Labari Mai Dadi ! N power Batch C An Fara Tura posting Letter
Wannan wani labari ne daga shirin rukuni na ukku wanda yanzu ma’ana batch c. Wanda yanzu haka an fara turawa…
Read More » -
Kotu a Birnin kebbi ta tura uwa da uba Kurkuku bayan sun ce jaririn da suka haifa Annabi ne ya dawo
Kotun shari’ar Musulunci ta 1 da ke Nassarawa a garin Birnin kebbi, ranar Alhamis 26 gavwatan Agusta, ta tasa keyar…
Read More »