Labarai
Ana Zargin Hukumar Kwastan Da Yin Dirkawa wata Budurwa cikin shege (bidiyo)
Advertisment
Bayani Daga Bakin A’isha Ɗahiru, Wadda tayi zargin Wasu Jami’an Kwastan da yin Lalata da ita Har aka yi Zargin Ɗaya Daga Cikinsu Da Yi Mata Ciki.
Wannan Batu Dai Majalisar Dokokin Jahar Katsina Ta Shirya Domin Binciken Gaskiyar Lamarin
Haka Kuma Da Jakadiya Ta Nemi jin Ta Bakin Hukumar Kwastan Jami’i Mai Magana Da Yawun Hukumar A Katsina Ya Ce Akwai Kwamiti Da Aka Tura Daga Ofishinsu Na Abuja Domin Bincike a kan Lamarin.
Mun dora Wannan hira a YouTube channel dinmu mai suna Jakadiya TV kuma ga bidiyon nan ku saurara.