Labarai
Labari Mai Dadi ! N power Batch C An Fara Tura posting Letter
Advertisment
Wannan wani labari ne daga shirin rukuni na ukku wanda yanzu ma’ana batch c.
Wanda yanzu haka an fara turawa kowa PPA letter ma’ana posting letter yadda abun yake.
Kuje ga shafin nan ? https://nasims.gov.ng
Sai ku sanya bayyananku daga nan kuma sai kuje a dashboard naku wajen deployment.
Kamar yadda kunka gani a wannan hoto sai kuji download wannan takarta.
Wassallam Allah ya bada sa’a