Noor Buhari Ta Fadi Gaskiya Labarin Cewa Talaka Zata Aura
Ga labarin da yayi ta yawo kwanan baya da auren yayanta Yusuf Muhd Buhari
“Ni dan talakka zan aura domin nuna halacci ga talakkawan Najeriya da suka nuna soyayyar su ga Babana ~ Inj Noor Buhari.
‘Diyar shugaban kasa Muhammad Buhari wadda ita kadai ta rage ta yi aura ta ce ita dan talakkawa zata aura domin yi wa talakkkawan Najeriya da suka nuna soyayyar su ga Buhari tsawon lokaci halacci.
Talakkawa sai a fara shirye-shirye, wannan biki na mu ne.”
A yau din nan noor muhammadu buhari wanda asalin sunanta amina muhammadu buhari ta sanya cewa duk mai tambaya akanta a shafinta na sada zumunta a Instagram ,wanda daga ciki har wasu sunyi mata tambaya shin da gaske ne tace talaka zata auri talaka?
Ga amsar nan cikin hotuna daga gareta.