Labarai

Airtel Anniversary Free Data: Yadda zaka samu kyautar 250MB Da 20 SMS

Mtn sunyi bukin cika Shekaru a kasar nijeriya inda sunka baiwa duk mai amfani da layinsu kyautar kira har ta kusan dakika 5 na farkon kira.
To su kuma kamfanin Airtel suna bukin cika Shekara goma 10 a kasar nijeriya wanda su kuma tasu kyautar ta banbanta wanda zasu baiwa masu amfani da layukansu 250MB da kuma kyautar sako 20SMS.
Ta ya zaka samu wannan garabasa shine
Ka danna lambobi kamar haka *144# sai ka
Bada amsa “Reply” 1.Airtel Anniversary Free Data: Yadda zaka samu kyautar 250MB Da 20 SMS
Kamar yadda zaku ga ni a cikin hoto.
Sai kuma ku danna 1 shikenan zaka ga sun nuna maka sakon godiya na da kuma 250MB da 20SMS…Airtel Anniversary Free Data: Yadda zaka samu kyautar 250MB Da 20 SMS
Airtel Anniversary Free Data: Yadda zaka samu kyautar 250MB Da 20 SMS
Yadda zaku duba data shine *140#
Ita wannan data batayi maka amfani ba sai ranar lahadi kawai.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button