Labarai
-
Da Dumi Dumi: Babu Abin Da Zai Hana Ni Fita Zanga zanga Lumana – Ɗan Bello
Cikin wata zantawarsa da Jaridar Dokin Karfe TV a jiya Alhamis, Dakta Bello Galadanci, fitaccen ɗan jarida kuma mai haɗa…
Read More » -
Dajin Zamfara ya kamata sojoji su mayar da hankalinsu a kai, ba zanga-zangar adawa da yunwa ba – Dr. Bulama Bukarti
Dr Bulama bukarti yayi sharhi sosai akan irin yadda rundunar sojojin na Najeriya suke zuwa kafafen watsa labaran suna magana…
Read More » -
Zanga zanga: Gaskiyar Magana akan kama Garkuwan matasan Zamfara
Daga jiya zuwa yau bidiyo wannan matashin da nuna an kamashi ya karade shafukan sada zumunta inda mutane suke ta…
Read More » -
Da Mu Za A Yi Zanga-zangar Matsin Rayuwa – NLC
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta musanta rade-radin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar…
Read More » -
Zanga-Zanga: Duk wanda ya ta da yamutsi, za mu yamutsa shi, abi doka da oda – Sufeton Yan sanda
Sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), Olukayode Egbetokun, ya ce rundunar ‘yan sandan Najeriya za ta mayar da martani kan zanga-zangar…
Read More » -
Tsada Rayuwa: Sheikh Guruntum ya gwangwaje dalibansa da kyautar abinci da kuɗi
Shahararren malamin Addinin Musuluncin nan dake Jihar Bauchi, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, ya gwangwaje dalibansa akalla 50 da kyautar…
Read More » -
Bidiyo: Ina da sha’awa sosai idan na Auri rangon namiji ….. – Murja kunya
Fitacciyar Ƴar Tiktok murjanatu Ibrahim kunya tayi wasu maganganu a cikin wani gajeren faifan bidiyo inda take bayyanawa duniya cewa…
Read More » -
Uwa ta jefa ‘ya’yanta cikin rijiya saboda tseratar dasu daga mutuwa a Zamfara
Wata baiwar Allah ta bayyana yadda tashin hankali yasa ƴaƴanta da kansu sunka ce mama mu shiga rijiya domin boyewa…
Read More » -
Buhari da Bola Tinubu sun biyo titi suna zanga zanga ba wani malami da yace haramun ce – Farfesa Usman Yusuf
Mafitar Nijeriya kadai ita ce a yi zanga-zanga domin gwamnatin Tinubu ba ta jin nasiha Farfesa usman Yusuf yayi fashin…
Read More » -
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 228 a wani yanki na jihar Sokoto
Da yawa daga cikin mazauna karamar hukumar Gada da ke jihar Sokoto sun rasa matsuguni, gonakinsu, da gidaje 228 da…
Read More »









