Labarai
Buhari da Bola Tinubu sun biyo titi suna zanga zanga ba wani malami da yace haramun ce – Farfesa Usman Yusuf
Advertisment
Mafitar Nijeriya kadai ita ce a yi zanga-zanga domin gwamnatin Tinubu ba ta jin nasiha
Farfesa usman Yusuf yayi fashin baki akan yanayin da ake ciki akan shirin za’a fara zanga zanga a watan augusta na wannan shekara 2024.
Sai aka samu malamai sunka hau mimbari suna fadin Zanga zanga haramun ce shine Farfesa ya kawo cewa a nan lokacin shugaban kasar Goodluck Jonathan tsohon shugaban kasa buhari da shugaban kasa bola Ahmed Tinubu suna zanga zanga a bisa titi amma baiji wani malami da ya fito yace zanga zanga haramun ce.
Mutane zasuyi mamakin miyasa Farfesa yace hakan a kalamansa saurari wannan amsar daga bakinsa a cikin faifain bidiyo.
Advertisment
Ga bidiyon nan.