Labarai

Bidiyo: Ina da sha’awa sosai idan na Auri rangon namiji ….. – Murja kunya

Advertisment

Fitacciyar Ƴar Tiktok murjanatu Ibrahim kunya tayi wasu maganganu a cikin wani gajeren faifan bidiyo inda take bayyanawa duniya cewa ita fah tana ƙarfin sha’awa sosai.

Murja kunya ta bayyana hakan ne domin cewa idan ta auri ragon namiji gaskiya za’a samu matsala domin zata iya kama kale kale ko bin maza wanda hakan haramun ne yana kai mutum wuta.

Murja kunya ta fadi dalilinta na idan ta auri ragon namiji abin da zai faru da auren sun.

Ga bidiyon nan a sha kallo lafiya.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button