Labarai
Uwa ta jefa ‘ya’yanta cikin rijiya saboda tseratar dasu daga mutuwa a Zamfara
Advertisment
Wata baiwar Allah ta bayyana yadda tashin hankali yasa ƴaƴanta da kansu sunka ce mama mu shiga rijiya domin boyewa yan bindiga kada su kashe ko suyi garkuwa da su .
Wannan baiwar Allah daga ƙaramar hukumar kauran namoda da ke jihar Zamfara a arewacin Najeriya ta bayyana wa wata gidan tv irin yadda sunka kubuta daga hannun yan bindiga saboda sunji karar bindiga ta ko ina.
Baiwar Allah ta bayyana irin yadda taji karar bindiga a cikin garin bata taɓa jinsa ba, domin sun afka gidan makwabcinsu wani malami sunka cewa Almajiri duk ku fito, nan ta tabbatar da cewa lallai yan bindiga ne
Ku saurari cikakken bayyani daga bakin wannan mata a ciki wannan faifain bidiyo.
Advertisment