Labarai
-
Ina Mamakin Yadda Na Zama Dan Bindiga — cewar Bello Turji
Kasurgumin dan bindigar nan na Jihar Zamfara, Bello Turji, wanda ya shahara wajen garkuwa da mutane ya bayyana cewa shi…
Read More » -
Kyawawan Hotunan Jikanyar Shugaban Kasa Buhari Amal
Amal ta kasance daya daga cikin yara mata da Allah ya azurta diyar shugaban kasar, Hadiza Buhari Bello da su.…
Read More » -
[Bidiyo] Mai unguwa ya daure ɗansa yaro mai shekaru 4 da sarka babu abinci har sai da ya kusan mutuwa a Katsina
Wasu ma’aurata a garin Faru na karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun hada baki sun yi ma wani yaro…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : Jamhuriyyar Benin ta saki Sunday Ighoho
Gwamnatin Benin ta saki jagoran masu fafutikar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Ighoho. An saki Ighoho domin ba shi…
Read More » -
Ayyiriri! Babangida wanda ya auri mata biyu a rana ɗaya ya yi bikin zagayowar ranar aurensu a Abuja (hotuna)
An ɗaura auren Babangida Sadiq da amarensa biyu Maryam da Maimuna a ranar 6 ga watan Maris ɗin shekarar 2021…
Read More » -
[bidiyo] Da Dumi Dumi : Anyi juyin mulkin Shugaban jam’iyar Apc
YANZU-YANZU: Gwamna Abu Lolo Na Jihar Neja, Ya Maye Gurbin Mai Mala A Matsayin Sabon Shugaban Riko Na Jam’iyyar APC…
Read More » -
[Bidiyo] Bello Yabo yayi min karya kuma sai Allah ya isarmin – Inji Bello Turji
Shugaban yan bindiga bello turji ya yi martani akan maganganu Babban shehin malami Sheikh bello Aliyu yabo inda yake cewa…
Read More » -
Duk lalacewar PDP gwara ita da APC, in ji Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC ce mafi lalacewa cikin jam’iyyun siyasa a wannan lokaci.…
Read More » -
Sojojin Rasha sun doshi birnin Kyiv, fadar gwamnatin Ukraine
Sojojin Ukraine na ci gaba da ƙarfafa tsaron Kyiv yayin da sojojin Rasha ke ci gaba da ƙoƙarin kutsawa cikin…
Read More » -
Za a yi aikin Hajjin bana tare da ƴan ƙasashen waje – Saudiya
Ƙasar Saudi Arebiya ta tabbatar da cewa za a yi aikin Hajjin bana tare da alhazzai da ga ƙasashe a…
Read More »