Labarai

[Bidiyo] Bello Yabo yayi min karya kuma sai Allah ya isarmin – Inji Bello Turji

Shugaban yan bindiga bello turji ya yi martani akan maganganu Babban shehin malami Sheikh bello Aliyu yabo inda yake cewa yayi masa karya da yake cewa shi bai taba laifin da anka kamashi ba.
A cikin hirar da daily trust tayi da bello turji har inda yake kawo wata ayar alkur’ani mai girma da take magana akan addini ‘ Addini a wajen Allah shine addinin musulunci” duk musulmin duniya yasan wannan a cikin hijihi na hamshin 50 ne inji Bello turji.

[Bidiyo] Bello Yabo yayi min karya kuma sai Allah ya isarmin - Inji Bello Turji
[Bidiyo] Bello Yabo yayi min karya kuma sai Allah ya isarmin – Inji Bello Turji
Ya kara da cewa duk malamin nijeriya duk duniya musulmi yasan wannan kuma yasan abinda nake nufi
Bello turji ya kara da cewa bamubin addinin musulunci ae ba nasa bane, na Allah da ya hallicemuna ae ko munyi bai ganewa. ya kara da cewa ae yanzu masallaci ka isko ni kuma sallah nayi, ba kaina nayiwa sallah ba mahallicina nayiwa domin ina gudun haduwa ta da shi.
Bello turji ya karyata duk maganganun da babban shehin malamin yayi zaku saurari hirar tashi ga ta nan kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button