Labarai
Kyawawan Hotunan Jikanyar Shugaban Kasa Buhari Amal
Advertisment
Amal ta kasance daya daga cikin yara mata da Allah ya azurta diyar shugaban kasar, Hadiza Buhari Bello da su.
Bincike ya nuna cewa har yanzu Amal ba tada Aure, Allura ce a cikin ruwa mai rabo ka dauka.
Matasa sai a hanzarta, Allah ya bawa mai rabo sa’a.Daga Comr Abba Sani Pantami
Ga hotunan nan kasa.