Labarai
-
Yadda anka yankan wuyan yaro yana cikin mawuyacin hali tare da neman agajin gwamnati
Karamin yaron da aka yanka wuyansa ranan 15 ga watan janairun 2022 yana cikin mawuyacin hali a asibitin nizamiye dake…
Read More » -
Da yiwuwar tashin farashin kayan abinci a 2022 – AFAN
Ƙungiyar Manoma ta Ƙasa, AFAN, reshen Jihar Oyo, ta baiyana fargabar cewa farashin kayan abinci ka iya yin tashin gwauron…
Read More » -
2023: Masoyin Tinubu, wanda yai alƙawarin yin tattaki da ga Abuja zuwa Legas ya gudu
Da alama dai Hussein Lawal, masoyin tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu, wanda ya yi alƙawarin yin tafiyar ƙafa tun…
Read More » -
Ba tilasta wa waɗanda a ke zargi da kisan Hanifa su amsa laifin su a kai ba – Kotu
Babbar Kotun Jiha mai lamba 5, ƙarƙashin Mai Shari’a Usman Na-abba, ta yanke hukunci cewa iƙirarin da waɗanda a kae…
Read More » -
Yadda na dinga lalata da ɗan ciki na duk don in haifa wa sabon miji na da, Wata mata
Wata mata ta fallasa yadda ta dau tsawon lokaci tana lalata da dan cikin ta, don kawai ta haifa wa…
Read More » -
Ƴar shekara 16 ta rasu a rijiya a Kano
Wata yarinya ƴar shekara 16, Hamida Bawale ta rasu bayan ta faɗa rijiya a Kofar Fada Gidan Sarki a Ƙaramar…
Read More » -
Ƙabilar Latuka: a wannan kabila, dole ne namiji ya sace duk matar da yake son aure daga baya sai ya sanar da mahaifinta
Yayin da a wasu sassan duniya, dole ne namiji ya fara neman yardar matar da yake son ya aura sannan…
Read More » -
Akwai yiyuwar mace ce zata gaji kujerar Gwamna a Kaduna – Nasiru El-rufai
Gwamna Nasiru Ahmed El-Rufa’i na Jihar Kaduba ya bayyana cewa yana ji a ransa wannan karon Mace ce za ta…
Read More » -
Kotu ta aike da Danbilki Kwamanda gidan yari a Kano
Wata kotu a Kano ta aike da Abdulmalik Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan yari…
Read More » -
Kotu ta kori gwamnan Ebonyi sakamakon sauya sheƙa zuwa APC
Babbar Kotun Taraiya a Abuja ta kori Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi da Mataimakin sa, Eric Kelechi Igwe sakamakon sauya…
Read More »
