Labarai
-
Ka Fito Takarar Shugaban Kasa Gwamna Zulum ko kotu ce zata Rabamu da kai – Murjanatu Diri
wata matashiya mai suna Murjanatu Diri dalibar ilimin kiwon lafiya da ke karatu a jami’ar birnin kebbi da take karatun…
Read More » -
Gwamna Bala Ya Rabawa Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar Bauchi Da Hakimanta Motoci
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed a yau Alhamis ya gabatar da sabbin motoci ga shugabannin kananan hukumomi da…
Read More » -
Da aka harbe ni saida Idona na hagu ya fita, Ni da kaina na d’auko Idon na maida shi ~Cewar Sheikh Zakzaky
A wata fira da akayi da fitaccen malamin addininnan na kingiyar Shi’a Sheikh Ibrahim Zakzaky ya baiyana cewa lokacin rikicin…
Read More » -
Kungiyar Atikun Jimeta Support Group Tayi Ikirarin Maka Atiku kotu in har Ya janye takararsa
Kungiyar Atikun Jimeta Support Group Tayi Ikirarin Maka Atiku kotu in har Ya janye takararsa Kungiyar Atikun jimeta Support group,…
Read More » -
Shin da Gaske Abubakar malami SAN yayi Murabus daga muƙaminsa?
A yanzu nan muke samun labari daga wasu kafafen sada zumunta inda sunka nuna cewa yayi murabus domin takarar gwamna…
Read More » -
Gwamnan Zamfara ya raba wa sarakunan gargajiya motoci 260
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya saya wa sarakunan gargajiya motoci 260 a jihar. Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar lll ne…
Read More » -
Kungiyar ta’addanci ta Ansaru sunyi rabon kayan azumi a Jahohin kaduna,katsina da Zamfara
A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari daga wani fitaccen marubuci a kafar sada zumunta Aliyu Samba akan cewa…
Read More » -
Sai da anka biya naira Miliyan ₦100M kudin Fansa Kafin a Sako Manajan Bakin Noma
Ƴan bindigar da suka kai hari kan jirgin kasan dake zirga zirga tsakanin Abuja zuwa Kadunan Najeriya sun karbi diyyar naira…
Read More » -
Ya Daddatsa Mahaifinsa Da Adda Saboda Tayar Da Shi Daga Barci
Yan sanda a Jihar Ogun sun cafke wani matashi da ake zargi da daddatsa mahaifinsa da adda, saboda ya tashe…
Read More » -
Wadanda suka kai hari jirgin Abuja-Kaduna sun saki bidiyo, sun ce ba kudi suke bukata ba
Yan ta’addan da suka kai hari jirgin kasan Abuja-Kaduna sama da mako daya sun saki bidiyonsu na farko tun bayan…
Read More »









