Labarai

Da aka harbe ni saida Idona na hagu ya fita, Ni da kaina na d’auko Idon na maida shi ~Cewar Sheikh Zakzaky

Advertisment

A wata fira da akayi da fitaccen malamin addininnan na kingiyar Shi’a Sheikh Ibrahim Zakzaky ya baiyana cewa lokacin rikicin su da akayi da sojojin nageria a garin zaria, Da aka Harbe shi saida Idon shi na Hagu ya fita, Shi da kanshi ya dauko Idon ya maida shi.

Haka kuma aka cigaba da kashe mashi mutanen shi mabiyan shi tare da “ya’ganshi , Malam dai yayi Allah wadai da wannan abu.

Ga bidiyon nan kasa.

Advertisment

Yanzu haka Malam ya fara samu cikakken lafiya domin kuwa baiyi kasa a gwiwaba saida aka fiddashi kasar waje domin duba lafiyar shi.

Daga | Ahmad Aminu Kado

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button