Labarai
-
Tun bayan mahaifiyar mijina ta fado daki ta tarar muna kwanciyar aure da danta ta daina min magana, Matar aure
Wata mata ta koka akan yadda mahaifiyar mijinta ta dena mata magana bayan ta shiga dakin baccinsu ba tare…
Read More » -
Yan sanda sun biya wani matashi tarar miliyan Uku 3 sakamakon cin zarafin sa da sunkai
A yau din nan an kai karshen Shari’a wani matashi mai sunan dayyabu auwalu matukin adaidaita sahu da wasu yan…
Read More » -
Ya Allah karka kasheni banga mulkin Kwankwaso ba a duniya – Aimana Alhassan
Soyayya gamun jini ita wannan yarinyar ita burinta a duniya bai wuce taga mulki Dr. Rabiu Musa Kwankwaso taga ya…
Read More » -
Shahararren mawakin kasar Koriya ta Kudu ya yi aikin Ummara bayan ya Musulunta a 2020
Shauƙi ya tashi sosai lokacin da fitaccen mawaƙin nan na ƙasar Koriya ta Kudu, Daud Kim ya isa Makka domin…
Read More » -
MURNA TA KOMA CIKI:An Miƙa Bakin Balarabe Hannun Jami’an Tsaron Ƴansanda a Jihar Nasarawa
Akasin labari mai daɗi da jama’a suke dakon ji, ta sauya zane a halin yanzu dai an damƙa Bakin Balarabe…
Read More » -
Ƴan sanda sun kama wani mutum da ɗauri 250 na wiwi a Kano
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano a jiya Asabar ta kama wani matashi mai shekaru 33 da haihuwa, mai suna Agbo…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : Abdulaziz Yari ya fice daga Jam’yar Apc ya koma PDP
Yanzu nan majiyarmu ta samun labari daga jaridar Dw Hausa a shafinta cewa tsohon gwamnan jihar Zamfara da magoya bayansa…
Read More » -
A Yi Watsi Da Batun Kidayar Jama’a A Magance Matsalar Tsaro — Kanal Dangiwa
Kanal Abubakar Dangiwa Umar mai ritaya, ya bukaci gwamnatin tarayya da tayi watsi da batun kidaya da za ta gudanar…
Read More » -
Gwamnonin Nijeriya sun bada tallafin N50m ga waɗanda harin jirgin ƙasa ya shafa
Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, NGF, a jiya Juma’a, ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga gwamnatin jihar Kaduna domin rabawa…
Read More » -
Sana’a Goma : Chairman na local Government mai ci yanzu yana sana’ar dinki (hotuna)
Shugaban Karamar Hukumar Birniwa da ke jihar Jigawa kenan me ci a yanzu , da yadukufa wajen Sana ar…
Read More »









