Labarai
-
Allahu Akbar: matashin Alaramma ya karba kiran Ubangiji yana bada Sallah tahajjud
Legit.ng Hausa ta samu labarin rasuwar wani Alaranma mai suna Sani Lawal wanda ya rasu a lokacin da yake ibadar…
Read More » -
Idan na zama shugaban ƙasa, ƴan fashin daji na jin suna na za su tsere – Wike
Nyesom Wike, Gwamnan Jihar Rivers, ya ce idan a ka zaɓe shi a matsayin shugaban kasa, ‘yan fashin jeji za…
Read More » -
Sojoji sun kama wani ɗan leƙen asirin ƴan Boko Haram/ISWAP da ake nema ruwa a jallo a Borno
Aliyu Samba Rundunar sojojin Najeriya ta 21 Special Forces Brigade, dake Bama, sun kama wani babban jami’in leken asiri na…
Read More » -
Magoya baya sun yi tsinke a ofishin Jonathan su na roƙon ya fito takarar shugabancin ƙasa
Ɗaruruwan magoya baya, da su ka haɗa da matasa da gungun mata ne a yau Juma’a su ka yi tsinke…
Read More » -
Aisha Buhari ta gayyaci ƴan takarar shugaban ƙasa shan ruwa a villa amma kada kowa ya je da waya
Uwargidan shugaban ƙasa, Aisha Buhari ta gayyaci ƴan takara shugabancin ƙasar nan daga jam’iyyu daban-daban zuwa shan ruwa a Fadar…
Read More » -
Mutum Biyu Sun Sayi Fom Din Takarar Gwamna Karkashin Jam’iyyar PDP A Jihar Borno, Domin Su Fafata Da Gwamna Zulum A Zabe Mai Zuwa
Daga Comr Abba Sani Pantami Wasu jiga-jigai a jam’iyyar hamayya ta PDP sun yanki fam din shiga takarar gwamna a…
Read More » -
Wannan shine mutumin da ya kashe matar aure da ɗiyar ta a jihar Kebbi
A ranar Litinin 11/04/2022 da misalin karfe 02:00 na dare, wani mai suna Idris Suleiman dan shekara 25 dan asalin…
Read More » -
YANZU-YANZU: APC ta ƙaiyade N100m a matsayin farashin fim ɗin takarar shugaban ƙasa
Masu neman takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC, za su biya naira miliyan 100 domin mallakar fom kafin su shiga…
Read More » -
Saudiya ta baiwa Nijeriya kason kujerar Hajji 43,000
Saudi Arebiya ta baiwa Nijeriya kason kujeru dubu 43 domin zuwa aikin Hajjin 2022. Babban Sakataren Hukumar Jin daɗin Alhazai…
Read More » -
Buhari ya ci amanar ƴan Najeriya – Naja’atu Muhammad
Fitacciyar ƴar siyasar nan kuma jigo a jam’iyyar APC mai mulki, Hajiya Naja’atu Mohammed ta bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari…
Read More »









