Labarai
Ya Allah karka kasheni banga mulkin Kwankwaso ba a duniya – Aimana Alhassan
Advertisment
Soyayya gamun jini ita wannan yarinyar ita burinta a duniya bai wuce taga mulki Dr. Rabiu Musa Kwankwaso taga ya samu shugaban kasar Nijeriya wanda ta wallafa hakan a wani waje inda ankayi maganarsa kamar yadda zaku gani abinda tace.
“Allah na roƙeka ka yawaita min rayuwa mai albarka, Allah ka mallakawa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso mulkin ƙasar mu ta Nigeria alfarman Annabi S.A.W da Al’qur’ani…”
Na Annabi kuce amin.
Burin Aimana Alhassan masoyiyyar Sanata Rabi’u Kwankwaso.
Wane fata zaku yi mata ?