Labarai

Yanzu – Yanzu : Abdulaziz Yari ya fice daga Jam’yar Apc ya koma PDP

Yanzu nan majiyarmu ta samun labari daga jaridar Dw Hausa a shafinta cewa tsohon gwamnan jihar Zamfara da magoya bayansa sun fice daga jamiyar Apc zuwa Jam’iyar pdp kamar yadda sunka ruwaito.

DA DUMI-DUMINSA: Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdul-aziz Yari Abubakar da magoya bayan sa ya sauya sheka daga Jam’iyyar APC zuwa PDP.”

A waje gefe kuma mun samu wani mai suna sanusi mukhtar ya fitar da wani bidiyo inda wani jigon jam’iyar PDP ke cewa sun cima matsaya na dawowar tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari da magoya bayansa.

Inda dan jarida ya tambaye shi harda sanata kabiru mafara yace tabbas harda shi,ya kara da cewa sunyi matsayar cewa zasuyi aiki tare idan anka samu mulki kuma za’a raba muƙamai.

Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button