Labarai

Ƴar TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami da ya jawo Cece Ku ce

Matar da tayi bidiyo a dakin Ka’aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta mun gano ta, sunanta Jamila Abdullahi

Da farko tana da bakin iyaye a kanta, asalinta ‘yar rawar gala ce anan Nigeria, tana shaye-shaye, ta shiga yawon duniya har ta isa Kasar SaudiyyahYar TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami da ya jawo Cece Ku ce Yar TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami da ya jawo Cece Ku ce

Yanzu haka tana yin zaman barik! a tsakanin Jiddah da kuma Riyadh na Kasar Saudiyyah, tana hulda da masu safaran ‘yan mata karuwai zuwa kasashen Larabawa, duk inda ake neman lalatacciya to wannan ta wuce gurin, tana da lasisi a iskan’ci, tana da tambarin karuwai da na ‘yan madigo a fuskarta

Tananan a Tiktok da follower sama da dubu 36, ba abinda take yadawa sai batsa da iskan”ci, bidiyon da ta yi cewa wani yana goga mata gabansa a Harami karya ne da kuma sharri, ita ta tsara abinta.Yar TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami da ya jawo Cece Ku ce

Yanzu haka muna bin matakai tare da wasu ‘yan uwa da suke Saudiyyah, zamu tabbatar an kamata domin ta fuskanci hukunci a can.

Daga Datti assalafy

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button