Labarai

Mun sa kudin fom Naira Miliyan 100M don maganin shaidanu – shugaban Apc

Advertisment

Shugaban Nigeria ake magana ba sarkin garinku ba, yau idan sarki ya mutu ana bukin binne shi a kashe naira miliyan dari a kasar nan balantana neman shugabancin ta.

Akwai abubuwa da dama wanda duk wanda zai yi magana sai ya aje naira miliyan dari akan tebur abinda ake nema kafin ayi da shi idan mutum da gaske yake ya shiga zaben shugaban Nigeria idan bashi da hanya bashi da masoyanda zasu bashi milyan dari shugabancin Nigeria ba fa abin wasa bane.

Duk mai neman ci babu wanda yake ganin ci kusa kusa sai ya shiga jami’ar apc,idan amerika ne mutum ko tantari ne zai shiga zabe bashi da ko sisi jifa jifa zasu tara masa kudi su biya ta hanya tara masa miliyan dari sai a tara masa miliyan dari biyar 500M.

Ya kara da cewa neman shugaban kasar Nigeriya ba sarkin tasha garinku bane ba dole bane idan baka iya biyan kudin fom Naira miliyan sai kabari.

Advertisment

Adamu Abdullahi yace duk wannan abu da ake yayatawa abu ne da jam’iyar adawa ke rurutawa inda ya kawo misali da kasar Amurka da faransa kaje ka bincika nawa sunka biya kudin fom.

A lokacin da zan tsaya takarar shugabancin jam’iyyar Apc naira miliyan 20M na saya fom amma kafin mu wanda ya sunka shiga zaben naira dubu dari biyar sunka biya sakataren kuma naira dubu dari biyu da hamsin ya biya kudin fom.

Ya kawo misali da cewa yau kana neman shugaban Nigeria kana da mutum dubu goma sunka kawo gudumuwa dubu goma goma idan ka lissafi nawa kenan sun kama naira miliyan dari 100M.

Ga sauran bayani nan ku saurara da gidan jaridar Voahausa na zanta da Adamu Abdullahi.

.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button