Labarai

Coca cola zasu sake dauka sababbin ma’aikata yadda zaka nemi aikin

Kamfanin coka-cola zasu sake diban sababbin ma’aikata Wanda yake da hedikwata a birnin zug na kasar Switzerland Wanda yake mataki na biyu a babbar kasuwar da jari ta kasar england wato London stock exchange.
Kamfanin na Coca-Cola shine babban kamfani Wanda yake safarar abubuwan shaye-shaye a duniya Wanda yake da hedikwata akalla kusan kasashe dari biyu 200.

Kamfanin Coca-Cola Hellenic Bottling Company (Coca-Cola HBC) yayi alkwarin daukar sababin ma’aikata Wanda zasu taimakawa mutane domin cike wasu gurabe.

Aiki a wannan kamfani wato Coca-Cola kamfani ne na shaye-shaye Wanda yake safarar kayan shaye-shayen Wanda basa dauke da kayan maye.

Wanann kamfanin na Coca-Cola Hellenic Bottling Company (Coca-Cola HBC) Yana karfafawa mutane Wanda suke taimakawa mutane Wanda suke da Kwarewa a bangaren da suke bukata domin suyi aiki tare da su.

Dangane da wannan sabon aiki.
Wannan aiki ya ta’allaka ne domin bunkasa harkar sadarwa na kasuwanci wannan kamfani na Coca-Cola Hellenic Bottling Company (Coca-Cola HBC).

Abubuwan da ake bukata yayin cikawa wannan aikin na Coca-Cola Hellenic Bottling Company (Coca-Cola HBC).

 1. Dole ne me cikawa ya kasance ya Gama digiri.
 2. Wayewa akan harkar kasuwanci
 3. Iya kula da harkokin mutane, kula da bukatunsu da Kuma cigaban wanann kamfanin.

Ga jerin Wadanda ya kamata su nemi wannan aikin:-

 1. Wanda suke da Kwarewa a bangaren Demand management, da Kuma Business Relationship Management (BRM), da
  lnnovation/ Emerging technology monitoring, sannan da
  Financial management, da Kuma
  Service Design thinking, da Change management
  Data Privacy & Security Fundamentals, da
  Knowledge management, sannan da Kuma
  Project management, da Kuma
  Digital Transformation, da Business Analysis, Sai kuma Benefits Management.

Shiga Wannan shudin rubutun dake kasa domin cikawa
????????????????????????

APPLY NOW

Sources: Ginsau

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button