Labarai
-
Ba na jin daɗin rayuwa – Attajiri Alhaji Aminu Dantata
Aminu Dantata, tsohon shugaban hukumar kula da fulawa ta Arewacin Najeriya (NNFM), ya ce ya daina jin dadin rayuwa. hamshakin…
Read More » -
Garabasa ta Naira Miliyan 5 Ga Duk Wanda ya kawo inda Atiku yace Qur’ani izu 80 da Annabi Umaru – Shehin Malami
Majiyarmu ta samu matashin shehin malami wanda yake karantarwa inda yake rokon yan uwa musulmi a daina yiwa musulmi ƙare…
Read More » -
Na Dakatar Da Haihuwa Haka, a Cewar Wani Mai Mata 12 Da ‘ya’ya 102 Da Kuma Jikoki 568
Wani manomi ɗan kasar Uganda wanda ke da yara 102 da jikoki 568 da ya samu daga matansa 12 da…
Read More » -
Yin Jima’in Kure Juna Na Kawo Targaden Azzakari, nayi jinyar wani – cewar Likita
Likitoci a fannin lafiyar azzakari sun gargadi Maza kan yin jima’in kure juna da Mata saboda hakan na iya hallaka…
Read More » -
Hukuncin maganin Mata da Ƙarin Girman Mama da mazaunai – Daga Sheikh Daurawa
Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi mana tsokaci kan shaye-shayen magungunan mata da kuma ƙarin Mama…
Read More » -
Bidiyo: Abokiyar Cristiano Ronaldo Georgina Rodriguez ta ba shi kyautar Rolls-Royce don bikin Kirsimeti
Georgina rodruguez ta baiwa fitaccen dan wasan kallon Cristiano ronaldo wanda ta bashi kyautar danƙareriyar mota ta biyoyin nairori kuma…
Read More » -
Zanen Hoto Mafi Tsada da daraja a duniya da anka siyar Yuro Miliyan 30M kinamin kudi naira biliyan 14,229,631,800.00
Zanen Hoto Mafi Tsada Da Daraja A Duniya An Siyar Da Wannan Zanen Yuro 30m. Wanda Kuɗin Ya Kama Naira…
Read More » -
Yan bindiga sun kashe ‘yan uwa hudu bayan sun karbi kudin fansa – wata ‘yar Najeriya ta bayyana
Wata bafulatani ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe ‘yan uwanta hudu bayan sun karbi kudin fansa. Matar ta bayyana…
Read More » -
Wuff:Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu – Cewar Ango
Allahu Akbar tabbas matar mutum kabarinsa shi wannan kuma ta wannan hanya Allah ya hada aurensa da matarsa inda angon…
Read More » -
Sakkwato da Yobe ne su ka lashe gasar karatun Kur’ani ta ƙasa karo na 37
Wakilin Jihar Sakkwato, Nura Abdullahi da ta Jihar Yobe, Aishatu Abdulmutallib ne su ka yi nasarar lashe gasar karatun Alkur’ani…
Read More »









