Labarai

Zanen Hoto Mafi Tsada da daraja a duniya da anka siyar Yuro Miliyan 30M kinamin kudi naira biliyan 14,229,631,800.00

Advertisment

Zanen Hoto Mafi Tsada Da Daraja A Duniya An Siyar Da Wannan Zanen Yuro 30m. Wanda Kuɗin Ya Kama Naira biliyan 14,229,631,800.00 A Kuɗin Najeriya

An sayar da wannan zanen wata budurwa tana shayar da wani dattijo nono a gidan yari akan kuɗi Yuro miliyan 30. Hoton na iya zama karkatacciyar hanya, amma labarin da ke bayansa ya fito ne daga bayanan tarihi. Zanen Hoto Mafi Tsada da daraja a duniya da anka siyar Yuro Miliyan 30M kinamin kudi naira biliyan 14,229,631,800.00

An yanke wa talakan hukuncin kisa tare da horon yunwa saboda ya saci biredi a zamanin mulkin Louis XIV a Faransa. Matar ita ce ƴar sa tilo kuma ita ce kawai ta ke iya zama baƙuwar gidan da yake zaune. Bayan watanni 4,


mutumin ya tsira daga hukuncin da ake tuhumar sa. Aliyu Adamu Tsiga ya ruwaito a shafinsa na facebook

Hukumomin sun ruɗe suka fara yi mata leken asiri a cikin ɗakin, mamakinsu kuma suka tarar tana shayar da mahaifinta nonon. Sai alƙalan da ke shari’a a wannan lokacin suka gane tausayin ɗiyar da yadda ta ke son mahaifinta, suka yafewa mahaifin na ta bisa wannan tausayin da ta nuna, sai suka ƴan ta shi kuma su ka wanke shi daga zargin da ake tuhumar da akai.

Wannan tarihin ya bayyana irin zurfin tausayin mace a rayuwarmu ta yau da kullum, wanda maza sukan yi watsi da su.

A wani Labari Yan matan Najeriya munana ne, ban taɓa ganin kyakkyawa ba – Matashi

Wani dan asalin kasar Uganda dake zama a California, A.J Ssesanga ya ce bai taba ganin kyakkyawar mace ‘yar Najeriya ba, LIB ta ruwaito.

Ya bayyana hakan ne ranar Laraba, 21 ga watan Disamba, karkashin wata wallafa a Twitter wacce ake lissafo jerin kasashen Afirka masu kyawawan mata.

A jerin an lissafo kasashen inda aka fara da kasar Ghana, Tanzania, Najeriya, Uganda, sannan Afirka ta Kudu.

Ganin hakan ne A.J ya yi gaggawar bukatar a cire Najeriya daga jerin kasashen saboda a cewarsa shi dai har yau bai gamu da kyakkyawar mace ba ‘yar Najeriya.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button