Labarai

Garabasa ta Naira Miliyan 5 Ga Duk Wanda ya kawo inda Atiku yace Qur’ani izu 80 da Annabi Umaru – Shehin Malami

Advertisment

Majiyarmu ta samu matashin shehin malami wanda yake karantarwa inda yake rokon yan uwa musulmi a daina yiwa musulmi ƙare musamman yan siyasa inda yake cewa ka yabi naka amma kada ka aibanta na wani bisa ƙane akan abinda baiyi ba musamman a mahanga ta addinin musulunci.

Hausaloaded.com ta samu faifan bidiyo na wannan matashin malamin inda zamu dora shi a kasan posting domin ji daga bakinsa inda yake sanya wannan garabasa ga duk wanda ya kawo sautin murya ma’ana audio ko biyo inda mai girma tunanin adamawa yake fadin wadannan kalamai.

Garabasa ta Naira Miliyan 5 Ga Duk Wanda ya kawo inda Atiku yace Qur'ani izu 80 da Annabi Umaru - Shehin Malami
Garabasa ta Naira Miliyan 5 Ga Duk Wanda ya kawo inda Atiku yace Qur’ani izu 80 da Annabi Umaru – Shehin Malami

Wannan Malamin daga jihar Sokoto, ya saka gasar kudi Naira Miliyan biyar (5,000,000) ga duk wanda ya kawo mana bidiyo ko audio inda Maigirma Wazirin Adamawa Atiku Abubakar ya taba cewa: “Qur’ani izu 80” da “Annabi Umaru”

Malam yace duk wanda ya kawo gurin yazo ya karbi Naira Miliyan 5, idan ya gaza bayar da kudin ya yadda a kaishi kara Kotu

Malam ya tabbatar da cewa duk wadannan maganganu ne na karya da sharri aka kirkiresu aka jinginasu ga Atiku

Malam yayi ishara ga Bola Tinubu wanda ya danganta Allah a matsayin Uba wanda yake da ‘ya’ya, wanda wannan maganace mafi muni da yake fitar da Musulmi daga Musulunci

Masu yiwa Atiku sharri da batanci ga fili ga mai doki, ku zo kuci Naira Miliyan 5

Ga bidiyon nan.

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button