Labarai
Bidiyo: Abokiyar Cristiano Ronaldo Georgina Rodriguez ta ba shi kyautar Rolls-Royce don bikin Kirsimeti
Advertisment
Georgina rodruguez ta baiwa fitaccen dan wasan kallon Cristiano ronaldo wanda ta bashi kyautar danƙareriyar mota ta biyoyin nairori kuma ta ba da haske game da ranar musamman a gidansu.
A cikin wannan bidiyo zaka ga yadda sunkayi bikin Kirsimeti a gidan Ronaldo da tare da yayansa inda zaku ga yadda anka hada kayan ciye ciye da shaye shaye a babban teburi na musamman inda kuma akwai kayan wasan yara da kayan irin nasu na nuna murna wannnan rana a matsayin babban rana a garesu.
Ga bidiyon nan ku kalla.
BABBAN HOTO: Ronaldo ya godewa Georgina saboda kyautar ban mamaki da ya samu inda ya sanya a shafin na Instagram.