Labarai
-
Na sha wuta : Ba Gida, Mota, Aiki, Ga Yara Biyu -Wata Bazawara Ta Koka
Wata matashiya ƴar Najeriya, Edi Mac, ta sanya mutane sun tausaya mata a yanar gizo bayan ta bayyana cikin irin…
Read More » -
Bidiyon wani ango da amaryarsa suna soyewa ya dauki hankalin mutane
Bidiyon wata amarya yadda take soyewa da amaryarsa wanda wannan mutumin dattijo ne inda ta dauki bidiyo ta wallafa a…
Read More » -
Bidiyo yadda wata shantaleliyar budurwa ta mokaɗe bayan samun juna biyu ya jawo cece kuce
Wata mata mai ɗauke da biyu ta sanya wani bidiyo a manhajar TikTok domin nuna yadda jikinta ya sauya lokacin…
Read More » -
Wata jami’a a Amurka ta kori farfesa bisa nuna zanen Ma’aiki
An kori wata farfesa a jami’ar Hamline ta Minnesota da ke Amurka, Erika López Prater bayan samun ta da lefin…
Read More » -
Kada ka kuskura ka shekara 10 da mace daya – Sheikh Aminu Daurawa
Shehin Malamin addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shawarci maza da ke son ƙara aure da su yi kafin…
Read More » -
Matar shugaban SSS ta umarci jami’ai su kama Abba Kabir, kuma su hallaka guda cikin hadimansa
Aisha Bichi, wacce mata ce ga shugaban hukumar tsaron farin kaya (SSS), Yusuf Bichi, tayi umarnin a kama dan takarar…
Read More » -
Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyarsa da ƴar ta a Kano
Wani matashi ɗan shekara 20, mai suna Gaddafi Sagir, ya kashe kishiyar mahaifiyarsa mai suna Rabi da kuma yar ta,…
Read More » -
Zan fara bidiyon tsiraicina masu so mu hadu ta sako kai tsaye budurwa yar tiktok
Wata budurwa wacce ta saki bidiyonta kan ta babu ko dankwali a TikTok ta bayyana tana ba da sanarwa mai…
Read More » -
Wani mutum ya yi garkuwa da mahaifinsa har ya karɓi naira miliyan 2.5 kuɗin fansa
Rundunar ƴan sanda a jihar Kwara da ke yaki da masu garkuwa da mutane ta cafke Issa Naigheti da laifin…
Read More » -
Wasu Abubuwan Da Yakamata Kasansu Kamin Ka Soma Soyayya Da Bazawara Mai ‘Ya’ya
Kamar yadda kasani zaurawa kala, kala ne, sai dai ita bazawara mai yara tafi wahalar soyayya cikin jerin zaurawan da…
Read More »









