Labarai
-
Bidiyon yadda mata ke sabuwar wakar daidai anan
Bayan mata sunyi ta rawar chass da Warr yanU kuma an samu wata sabuwa waka inda suke rawar da bata…
Read More » -
Amarya ta rasa Ido ɗaya ana tsaka bikinta sakamakon duka da ‘yan ƙato da gora suka mata
Wata Amarya mai suna Khadija Abdullahi ta makance a ido ɗaya sakamakon zabga mata gora da ‘yan ƙato da gora…
Read More » -
Yan ta’adda sun kona limamin Cocin Katolika da ransa a jihar Neja
Wasu ƴan ta’adda sun kai farmaki cocin katolika ta St. Peters and Paul Catholic Church, Kafin-Koro a karamar hukumar Paikoro…
Read More » -
Garin Daɗi: yadda budurwa ta nuna sauyin cigaba a rayuwarta bayan tayi wuff da wani bature
Wata matashiya baƙar fata mai suna Ruth Njau, ta sanya wani bidiyo wanda ya nuna irin sauyin da ta samu…
Read More » -
Allahu Akbar : Miji da mata da yayan su biyu sun mutu sanadiyar gobara
Innalillahi wainna ilaihi rajiun: Da ita da mijinta da ya’yanta 2 sun mutu a gobara a daren jiya Wannan mata…
Read More » -
Yadda magidanci yayiwa matarsa duka har rai yayi halinsa saboda burodi
Gwamnati jihar Anambra za ta gudanar da bincike kan yadda wani magidanci mai suna Wilson Uwadiegwu ya kashe matarsa da…
Read More » -
Munanan Maza Sun fi Iya ba Mata Cikakkiyar Kulawa cewar Jaruma
Wata jarumar fim ƴar ƙasar Ghana, mai suna Efia Odo, ta bayyana cewa munanan maza sun ƙwarewa wajen ba mata…
Read More » -
An kama Kwamishinan Ƴan Sanda na bogi da ya damfari wani dattijo naira miliyan 250
Sashen Binciken Manyan Laifuka na Rundunar Ƴan Sanda ta jihar Legas, ta kama wani Oluwole Akande, dan shekara 55…
Read More » -
Ɗan China da ake zargi da kisan Ummita ya ce Naira Miliyan 60 ya kashe mata
A yau Laraba ne dai ɗan Chinan nan mai suna, Frank Geng Quangrong, wanda ake zargi da kisan masoyiyar sa…
Read More » -
Madallah: Budurwa Ta Ɗauko Tsoho Daga Bakin Titi Ta Nema Masa Matsuguni Mai Kyau
Wata budurwa ƴar Najeriya mai suna Julia Nnena, ta faranta ran wani tsohon jami’in tsaro da yayi ritaya ta hanyar…
Read More »









