Labarai

Zan fara bidiyon tsiraicina masu so mu hadu ta sako kai tsaye budurwa yar tiktok

Wata budurwa wacce ta saki bidiyonta kan ta babu ko dankwali a TikTok ta bayyana tana ba da sanarwa mai ban mamaki.

A bidiyon nata wanda wani shafin Aisha Fulani ta saki, an ji yadda ta ke cewa ga masu bukatar bidiyon tsiraicinta su yi mata magana.

Bidiyon ya yi matukar ba da mamaki kasancewa yawancin masu tura bidiyon tsiraicinsu ba sa bayyana wa duniya sai dai a ha’ince su a saki.dimokuradiya na ruwaito.

Zan fara bidiyon tsiraicina masu so mu hadu ta sako kai tsaye budurwa yar tiktok
Zan fara bidiyon tsiraicina masu so mu hadu ta sako kai tsaye budurwa yar tiktok

Saidai a mata bangaren ba haka bane, da kanta take shelantawa kan za ta tura wa mutane da kanta. A bidiyon ta fara da cewa:

Assalamu alaikum wa rahmatullah ta’ala wa barakatuhu. Masoyana ‘yan iska na TikTok da na ma duk duniya gabadaya.

“Masoyana ‘yan iska na TikTok ina sanar da ku zan sakar muku sababbin bidiyona da ku ke ta damu na kwana biyu kuna cewa kuna son in sakar muku bidiyo in fara muku bidiyo tsira.

“Toh shi ne yanzu zan fara muku bidiyo tsirara, inshaAllah shiyasa nake so in fara muku shi ne nake so in gaya muku. Duk wanda yake so in mai bidiy tsirara ya min magana a comment section.”

Nan da nan mutane suka yi caa akan ta, duk da dai ba a san ko dagaske ko kuma ba dagaske take ba, amma da alamu dai ba kamun kai ne da ita sosai ba. Ga wasu daga cikin tsokacin:

Fatima Muhammad ta ce:

Me abin anan da zakice zaki fara sirara daman ai duk angama ganin komai naki kuma baki da daraja domin ko mijin kirki ba zaki zamuba domin babu namiji dazai auri sauran wani.”

Maryam Abdullahi ta ce:

“Ya Allah kada kabarmu da iyawarmu allah kashiryamana zuria allah kayafemna mene ribarki mene amfanin haka ina mai baki shawara wanann rayuwar batada tabbas yakamat ace kin kula da kanki kafin lkci yakuremki.”

Bin Khamis ya ce:

“Good muna tare nine farkon wanda zai fara kallonsa.”

Bachir Lawan:

“Kafin ki haɗu da Mala’ikan mutuwa ya daukeki yakaima Mala’ikun azaba su laqaɗamiki shegen duka Allah shirye ki dake da sauran masu irin halinki.”

Dan Sarki:

“Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun Dabakinki kike fadan haka ki tuba ki goma zuwaga Allah yayafe miki Da nabari kina wayarma mutane Kaine Ashe kina lalata al’ummane Allah yasa mudace.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button